Majalisar dattawan Najeriya
Sanata Natasha H Akpoti ta bayyana cewa ba ta da niyyar komawa jam’iyyar APC, duk da tayin da ta ce ana ci gaba da yi mata daga wasu a fadar shugaban kasa.
Majalisar dattawa ta fara tantance sunayen jakadu da Shugaba Bola Tinubu ya miƙa mata, inda ta tantance mutum mutum 3 da suka fuskanci tuhume-tuhume.
Sanata Barau Jibrin ya karbi mutanen kananan hukumomin Bagwai da Shanono a Abuja. Mutanen sun amince da Barau ya fito takarar gwamna a APC a Kano a 2027.
Majiyoyi sun ce zazzafar muhawara ta kaure tsakanin Sanata Ali Ndume da Adams Oshiomhole yayin tantance sababbin jakadu a Majalisar Dattawa a Abuja.
A labarin nan, za a ji cewa wasu al'amura guda biyu sun ja hankali a zaman Majalisa a zaman tantance jakadun kasar nan da Bola Tinubu ya aika masu.
A labarin nan, za a ji cewa majiyoyi sun ce gwamnatin tarayya na shirin janye sunan Abdullahi Ramat daga mukamin shugaban hukumar saboda siyasar Kano.
Kwamitin Majalisar Dattawa mai kula da harkokin waje ya nuna damuwa kan yadda wanda aka nada ya gaza kiran duka sunayen sanatocin da suka fito daga jiharsa.
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Sanata Ahmed Lawan, ya yi hasashe kan kuri'un da Mai girma Bola Tinubu zai samu a Arewacin Najeriya a zaben shekarar 2027.
Sanata mai wakiltar Bauchi ta Arewa, Abdul Ningi, ya koka kan janye masa jami'an 'yan sanda da aka yi. Ya nuna cewa umarnin ya kamata ya shafi kowa.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari