Yaran masu kudi
Ana bayyana cewa, nan kusa za sha dadi a duniyar Dogs yayin da ta kusa fashewa, wani masani ya fadi makomai Tapswap da aka yi ta haka a kwanan nan.
Wasu iyalai da suka haɗa da uwa da ƴaƴa uku sun riga mu gidan gaskiya bayan cin shinkafa a Ilorin, babban birnin jihar Kwara ranar Asabar da ta gabata.
Wani sabon rahoto da hukumar kididdiga ta kasa (NBS) ta wallafa ya nuna raguwar hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya zuwa kashi 33.40 a watan Yulin 2024.
'Yan hudun da aka haifawa Sodiq Olayode na kara samun tallafi jama'a, inda har yanzu ake mikawa iyayensu tallafin kudi, inda gidauniyar Otedola ta mika masu N5m.
A cikin watanni 6, Aliko Dangote ya tafka asarar dala biliyan 10, wanda ya sa ya fado zuwa na biyu a jerin masu kudin Afrika yayin da Johann Rupert ya koma na 1.
Fitaccen attajirin Afrika, Aliko Dangote, ya ce akwai 'yan Najeriya da suka fi shi arziki. Su tattaro kudinsu daku Dubai da ƙasashen duniya su saka hannun jari.
Rundunar ‘yan sanda ta tabbatar da cafke wani fitaccen dan crypto, Linus Williams, wanda aka fi sani da BLord kan zargin damfara da daukar nauyin ta'addanci.
Gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta gaggauta shiga tsakani domin hana masu gidan hayar da diyar marigayi Sarki Ado Bayero ke zaune korar ita, mahaifiyarta da kaninta.
Hukumar shirya jarrabawar kammala sakandare ta Afrika ta yamma (WAEC) ta ce sannu a hankali za ta janye rubuta jjarrabawarta a takarda a koma na'ura mai kwakwalwa.
Yaran masu kudi
Samu kari