Fadar shugaban kasa
Fadar shugaban kasa Muhammadu Buhari ta yi martani a kan rahotannin da ke yawo na cewa an maye gurbin Ibrahim Magu da wani a matsayin shugaban EFCC, ta karyata.
Babban mai bai wa shugaban kasa shawara a kan yada labarai, Garba Shehu, ya ce Manjo Janar Muhammadu Buhari da jigon jam'iyyar APC, Bola Tinubu, na nan tare.
Fadar shugaban kasa ta amince cewa wasu daga cikin hadimanBuhari na take dokar hana zirga-zirga daga wata jiha zuwa wata idan har bukatar yin hakan ta taso.
Jam'iyyar PDP ta bukaci gamsasshen bayani game da harbin bindiga da aka ji a farfajiyar fada shugaban kasa da ka Aso Rock bayan rikicin da ake da Aisha Buhari.
Fadar shugaban kasa Muhammadu Buhari ta ce a shekaru biyar da suka gabata, ta taba rayuwar 'yan Najeriya a fanni daban-daban tun bayan hawansa karagar mulki.
Fadar shugaban kasa Muhammadu Buhari ta musanta ikirarin da ake yi na cewa shugaban na karya dokar kiyaye yaduwar cutar korona ta hanyar kin saka takunkumi.
Annobar coronavirus ta shafi wasu sassan na tattalin arzikin kasar nan kuma ta durkusaf da kudin shiga gwamnati bayan faduwar farashin danyen man fetur warwas.
Jideofor Adibe, farfesan kimiyyar siyasa, ya ce Gambari, sabon shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa ba zai iya shawo kan matsalar masu juya gwamnati ba.
Fadar shugaban kasa ta yi magana a kan masu yunkurin siyasantar da mace-macen da ake yi a jihar Kano. Ta ce babu lokacin batawa don cimma wasu burikan siyasa a
Fadar shugaban kasa
Samu kari