Fadar shugaban kasa
Fadar shugaban ƙasa ta musanta raɗe-raɗen cewa shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya yi kane-kane da kujerar ministan man fetur, Onanuga ya faɗi gaskiya.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya gana da mataimakinsa, Kashim Shettima a fadarsa da ke Aso Rock Villa. Shettima ya sanar da Tinubu halin da kasa ke ciki.
Tsohuwar ministar jin kai da rage raɗaɗin talauci a Najeriya, Dr. Betta Edu ta ce tana da yaƙinin cewa nam ba da jimawa ba ƴan najeriya za su fita daga wahala.
Mai taimakawa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan harkokin yada labarai da dabaru, Bayo Onanuga, ya bayyana cewa an sallami Betta Edu daga mukamin minista.
Fadar shugaban kasa ta hannun mai taimakawa Bola Tinubu kan harkokin yada labarai da dabaru, Bayo Onanuga, ta ce shugaban kasan yana jin zafin halin da ake ciki.
A ranar Laraba Bola Tinubu ya tabbatar da korar ministoci 5 daga aiki tare da naɗa wasu sababbi, ya masu fatan alheri a duk lamurran da suka tasa a gaba.
Shugaban majalisar dokokin jihar Borno, Abdulkarim Lawan ya bukaci gwamnatin tarayya da ta sayo sabon jirgin sama ga mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima.
Gwamnatin Bola Tinubu ta yi Allah wadai da kiraye-kirayen da ake yi a Najeriya kan neman mulkin soja ta tabbata inda ta ce ba a ganin kokarin da gwamnatin ke yi.
Yakubu Gowon yana da labarin akwai shirye-shiryen yi masa juyin mulki. Shugaban kasar bai yarda ba saboda kusancinsa da wanda aka ce zai kifar da gwamnatinsa.
Fadar shugaban kasa
Samu kari