Fadar shugaban kasa
Duk da sukar da ake ta yi, majalisar dattawa ta amince da kudirorin harajin da shugaban ƙasa, Bola Tinubu ya aiko mata, sun tsallaka zuwa karatu na biyu.
Duk da cewa wasu na ganin wani yunkuri ne na duba tasirin Odumegwu Ojukwu, a karshe Yakubu Gowon ya bayyana dalilin da ya sa ya raba Najeriya zuwa jihohi 12.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu da matarsa, Oluremi Tinubu sun isa birnin Farisa na ƙasar Faransa da yammacin jiya Laraba, sun fara ziyarar aiki ta kwana 3.
Kamar yadda fadar shugaban kasa ta sanar, jirgin shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu da matarsa Oluremi Tinubu ya tashi zuwa kasa% Faransa domin kai zuyarar aiki.
Zaɓabɓen gwamnan jihar Ondo kuma gwamna mai ci, Lucky Aiyedatiwa da mataimakinsa sun gabatar da satifiket na lashe zaɓe ga shugaban kasa Bola Tinubu.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu zai bar Abuja zuwa ƙasar Faransa a wata ziyarar aiki da shugaba Emmanuel Macron ya gayyace shi, zai tafi tare da matarsa.
Sanata Enyinnaya Abaribe, mai wakiltar Abia ta Kudu, ya yi ikirarin cewa majalisar tarayya ba ta ba Tinubu izinin sayen sabon jirgin shugaban kasa ba.
A ranar Laraba, 27 ga watan Nuwambar 2024 ne ake sa ran Shugaba Bola Tinubu zai gabatar da kasafin Naira tiriliyan 48 na 2025 gaban majalisar tarayya.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya dawo gida Najeriya daga kasar Brazil bayan ya halarci taron kasashen G20. Tinubu ya kuma yi wasu tarurruka a.ƙasar.
Fadar shugaban kasa
Samu kari