Fadar shugaban kasa
A labarin nan, za a ji cewa wani 'dan jarida a Kano, Mr. Alkazim Kabir ya shiga komar hukumar ICPC kan zargin damfarar jama'a da sunan 'yan siyasa.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya bukaci a binciki shugaban kasa Bola Tinubu da dukkan ministocinsa kan zargin mallakar takardun bogi.
Ministan Kimiyya da Fasaha, Geoffrey Nnaji, ya yi murabus bayan an zarge shi da amfani da jabun takardun makaranta da NYSC, Tinubu ya karɓi murabus din ministan.
Mawaki Dauda Abdullahi Kahutu Rarara da amaryarsa sun gana da Bola Ahmed Tinubu inda suka nuna goyon baya ga shugabancinsa mai adalci a Najeriya.
Fadar shugaban kasan Najeriya ta yi martani kan zargin da ake yi wa Minsitan kimiyya da fasaha na yin amfani da takardun bogi. Ta ce a jira hukuncin kotu.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya umarci hukumar kula da jin dadin alhazai ta Najeriya watau NAHCON ta gaggauta rage kudin kujerar hajjin badi, 2026.
Gwamna Alex Otti ya yi ikirarin cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da batun sakin shugaban IPOB, Nnamdi Kanu domin samar da zaman lafiya a Kudu maso Gabas.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu na shirye shiryen nemo wanda ya cancanci rike hukumar zaben Najeriya watau INEC, ya fara nazari kan Farfesa Amupitan.
Shugaba Bola Tinubu ya ce gwamnatinsa ta samu damar fara gyara tattalin arziki bayan da ta same shi a mawuyacin hali, kuma ta inganta tsaro a fadin kasar.
Fadar shugaban kasa
Samu kari