Fadar shugaban kasa
Kungiyar City Boy Movement ta yi martani kan cewa dan shugaban kasa Bola Tinubu ya ce ko Allah ba zai hana Bola Tinubu tazarce da yin shekara takwas a 2027 ba.
Shugaba Tinubu ya naɗa Manjo Janar Adeyinka Famadewa (Rtd) a matsayin Mashawarci kan harkokin tsaron gida domin inganta haɗin kan jami'an leken asiri.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ana yawan kuskure wajen ayyana sunan shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu da kujerar da yake kai, ta yi wa jama'a gyara.
Majiyoyi sun ce daya daga cikin masu aiki a Aso Rock mai suna Zekari Umoru ya shaida wa kotu cewa abokan tuhumarsa sun ruɗe shi cikin zargin shirya juyin mulki.
Fadar shugaban kasa ta bayyana ayyukan da Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai idan ya bar Najeriya zuwa kasashe uku daga gobe Asabar, 2 ga watan Mayu, 2026.
Fadar shugaban kasa ta sanar da sallamar Saidu Mohammad daga matsayin shugaban NMDPRA daga aiki a daidai lokacin da yake halartar taro a kasar Jamus.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa gwamnatinsa ba z ata daina ciyo bashi ba matukar akwai bukatar hakan, ya ce karbo aron kudi ba aibu ba ne.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettim ya yi kira ga 'yan takara a APC da su hakura idan ba su yi nasara ba a zaben fitar da gwani da za a yi.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da zabin Majalisar GAC ta Dr. Obafemi Hamzat a matsayin wanda zai yi wa APC takara a zaben gwamnan Legas.
Fadar shugaban kasa
Samu kari