Fadar shugaban kasa
Fadar shugaban Najeriya ta amince da cewa jihohi da kananan hukumomi ne ke da laifi wajen jefa miliyoyin yan Najeriya a kangin talauci musamman a karkara.
Bankin Duniya ya tabbatar da cewa sauye-sauyen tattalin arzikin Najeriya da Shugaba Tinubu ya yi sun zama abin misali domin a tattaunawa a kansu a matakin duniya.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin tarayya ta kashe sama da Naira biliyan 34 domin yin canjin kudi na tafiye-tafiyen Shugaban ƙasa zuwa ƙasashen waje.
Bincike da sojoji suka yi ya nuna cewa an kama tsohon Janar Mohammed Ibrahim Gana bisa zargin hannu a yunkurin juyin mulki da aka so yi wa Bola Tinubu.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya kaddamar da shirin ba matasan Najeriya miliyan 10 horo kan hada-hadar kudi da habaka tattali.
A labarin nan, za a ji cewa Hon Gudaji Kazaure ya bayyana mamaki a kan yadda wasu daga cikin yan majalisa suka gaza takawa gwamnatin tarayya burki.
Tsohon hafsun tsaron Najeriya kuma ministan tsaro a yanzu, Janar Chiristopher Musa mai ritaya ya bayyana yadda aka so harbe shi a yunkurin juyin mulki.
Rundunar tsaron Najeriya ta tabbatar da yunkurin juyin mulki a Najeriya. An samu sunayen mutum 40 da aka kama bisa yunkurin kifar da Bola Tinubu.
Iyalan sojojin Najeriya 16 da aka kama kan zargin yunkurin juyin mulki sun roki shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya sassauta musu saboda halin da 'ya'yansu ke ciki.
Fadar shugaban kasa
Samu kari