Hukumar Sojin ruwa
Shugaban rundunar sojin ruwa, Awwal Zubairu-Gambo ya yaba wa gwamna Abdullahi Ganduje bisa bayar da filin da za a gina sansanin sojin ruwa a jihar ta Kano.
Gwamnatin tarayya ta sake rattaba hannu da sojojin kasar Rasha domin dakile ta'addanci a kasar. Wannan na zuwa ne bayan shekaru 20 na karewar yarjejeniyar farko
Gwamnatin tarayya ta sanar da tura Janar Tukur Burutai zuwa jamhuriyar Benin, an kuma sanar da kasashen da aka tura sauran shugabannin hafsoshin tsaron kasar.
Wani sojan Najeriya ya kubuta daga hannun 'yan bindiga bayan shafe kwanaki a hannunsu. Ya samu nasarar hallaka biyu daga cikinsu ya kuma tsere daga sansaninsu.
Majalisar Dattawan Najeriya sun tabbatar da nadin sabbin hafsoshin tsaro da shugaba Buhari ya nada makwanni da suka gabata. Da fatan nadinsu zai kauda ta'addanc
Hafsoshin sojojin da Buhari ya nada a makon da ya gabata sun isa birnin Maiduguri a jihar Borno don tattauna yadda zasu bullo ma ta'addanci a yankin arewa.
Hedkwatar rundunar sojin ruwa ta sanar da mutuwar tsohon Shugaban hafsoshinta, Vice Admiral Patrick Seubo Koshoni mai ritaya. Legit.ng ta ruwaito cewa an bayyana hakan ne a ranar Alhamis, 30 ga watan Janairu a wani jawabi.
Akalla jami’ai guda 20 da hukumar man fetir ta kasa, NNPC, ta dauka aikin kare mata bututun man ta ne suka shiga hannu sakamakon kama su da aka yi da laifin fasa bututun mai tare da haka rijiyoyin man fetir guda 310.
Gungun yan bindiga dake fashi a kan teku sun halaka zaratan dakarun rundunar Sojin ruwan Najeriya guda hudu daga cikin Sojoji shida da suka kai agajin gaggawa ga wani babban jirgin ruwa da yan bindigan suka tare.
Hukumar Sojin ruwa
Samu kari