Mawakan Najeriya
Rundunar 'yan sanda reshen jihar Legas ta bayyana cewa abokin Mohbad na kut da kut da take nema ruwa a jallo kan batun mutuwar mawaƙin ya miƙa kansa.
Jimami yayin da mawaki Dauda Abdullahi Kahutu Rarara ya yi hatsarin mota a kan hanyarsa ta zuwa filin tashi da saukar jiragen sama a yau Juma'a 22 ga watan Satumba.
Rundunar 'yan sanda ta bayyana cewa kwararun likitoci sun gama binciken gawar marigayi Mohbad da aka tono daga ƙabari, ana jiran sakamako a halin yanzu.
Jami'an rundunar 'yan sandan Najeriya da jami'an lafiya sun ciro gawar fitaccen Mawakin nan da ya mutu Mohbad domin gudanar da bincike kan abinda ya kashe shi.
Wani matashi ya koka a soshiyal midiya yayin da ya bayyana mafarkin da ya yi da marigayi mawakin nan na Najeriya, Mohbad. Jama’a sun yi martani a kai.
Fitaccen mawakin siyasar nan, Rarara zai ba da aikin yin tituna a wasu yankunan jihar Katsina duba da bukatarsu da ake yi. Ya bayyana yadda zai kasance.
Maawaki Davido ya bayyana cewa, matsalar 'yan Najeriya ba komai bane face yadda kudi ke ba da wahalar samu da kuma yadda kowa ke bukatar mafita ga rayuwar.
Fitaccen mawaƙin nan na kudancin Najeriya, David Adeleke, wanda aka fi sani da Davido, ya yi martani ga wani masoyinsa da ya jawo keke daga jihar Benue zuwa.
Shahararren mawaƙin nan na siyasa Alhaji Dauda Adamu Abdullahi Kahutu wanda aka fi sani da Rarara, ya rabawa mutane 1,040 buhunan masara a mahaifarsa da ke.
Mawakan Najeriya
Samu kari