Hukumar Sojin Najeriya
Wani manomi ya rasa rayuwarsa yayin da wasu mutum huɗu suka samu raunuka da wani abu da ake zaton bom ne ya tarwatse a yankin karamar hukumar Shiroro aNeja.
Sanatan Ondo ta Kudu a inuwar APC, Jimoh Ibrahim ya bayyana cewa matsalar tsaro da dab da zama tarihi duba da makudan kudin da aka ware a kasafin 2025.
Babban hafsan tsaron ƙasa, CDS Janar Chirstopher Musa ya ba da umarnin yin bincike don gano gaskiya kan zargin mutuwar shugabannin Okuama a hannun sojoji.
Sojojin Najeriya sun kama hatsabibin shugaban 'yan bindiga Bako Wurgi, wanda ke da alhakin kisan sarkin Gobir, yayin da yake jinya a asibitin Shinkafi.
Gwamnatin Bola Tinubu ta shirya tsaf wurin tabbatar da samun ingantaccen tsaro a Arewacin Najeriya bayan ta tura dakaru na musamman domin yakar yan Lakurawa.
Wata kungiyar magoya bayan Tinubu watau ASoN ta yi ikirarin cewa akwai sa hannun wasu manyan ƴan siyasar Arewa a matsalar tsaron da ta addabi yankin.
Fasinjoji da dama sun shiga tashin hankali. Jirginsu ya samu matsala ya na dab da sauka a Abuja. An garzaya da wasu aibiti a cikin gaggawa domin duba lafiyarsu.
An sake tabbatar da mutuwar karin mutum ɗaya daga cikin shugabannin garin Okuama da ke tsare a hannun rundunar sojojin Najeriya tun watan Agusta, 2024.
Dangin Bello Bodejo sun yi kira ga sojoji da su gaggauta sako shi tare da ba da dama ga lauyoyi su gan shi, suna neman adalci kan lamarin Tudun Wada.
Hukumar Sojin Najeriya
Samu kari