Hukumar Sojin Najeriya
Rundunar ƴan ssnda reshen jihar Tarabs ts tabbatar da faruwar hare-haren ƴan bindiga biyu a yankin Jalingo, an kashe wsta yar kasuwa da limamin coci.
Kungiyar gwamnoni ta Najeriya NGF ta nuna damuwa kan harin bam da ake zargin ƴan ta'adda da dasawa a titin Dansadau a jihar Zamfara, ta yi alhini.
Rundunar Sojan Sama ta Najeriya ta sayi jiragen Alpha Jet 12 daga Faransa. Jiragen Alpha Jets na da taimakawa ayyukan sojin saman wajen kai harin kusa
Rahotanni daga bakin manyan garin Okuama da ke jihar Delta ya nuna cewa Allah ya jarɓi rayuwar babban shugabansu,Pa James Oghoroko a hannun sojoji.
Gwamna Ahmed Usman Ododo na jihar Kogi ya ba da umarnin rufe kasuwar Zango, ya hana direbobi ajiye manyan motoci saboda tabarbarewar tsaro a yankin.
Bayan tantance shi a makon da ya gabata, majalisar dattawan Najeriya ta amince da naɗin Laftanar Janar Olufemi Oƙuyede a matsayin hafsan sojojin kasa.
Wasu miyagun ƴan bindiga da ake kyautata zaton masu garkuwa da mutane ne sun yi awon gaba da Hon. Dr. Joseph Haruna Kigbu a hanyarsa ta zuwa Jos jiya Litinin.
Rundunar Sojin Najeriya ta kaddamar da farmakin kakkabe 'yan bindiga a Taraba, ta kwato makamai, tare da neman goyon bayan al'umma wajen tabbatar da tsaro.
Dakarun rundunar sojin Operation Haɗin Kai tare da haɗin guiwar ƴan banga sun hallaka kwamandan Boko Haram, Abu Shekau da wasu ƴan ta'adda 4 a Yobe.
Hukumar Sojin Najeriya
Samu kari