Hukumar Sojin Najeriya
Sabon hafsan sojojin kasa na Najeriya (COAS), Laftanar Janar Olufemi Oluyede, ya bayyana cewa lokaci kadan ya rage a kawo karshen 'yan ta'addan Lakurawa.
Bayan Majalisa ta tabbatar da naɗinsa, sabon hafsan rundunar sojin Njeriya, Laftanar Janar Oluyede ya kama aiki a hukumance yau Litinin, 9 ga Disamba.
Babban hafsan hafsoshin tsaron Najeriya (CDS), Janar Christoper Musa, ya bayyana cewa karfin sojoji kadai ya yi kadan wajen samar da tsaron kasa a Najeriya.
Rundunar ƴan ssnda reshen jihar Tarabs ts tabbatar da faruwar hare-haren ƴan bindiga biyu a yankin Jalingo, an kashe wsta yar kasuwa da limamin coci.
Kungiyar gwamnoni ta Najeriya NGF ta nuna damuwa kan harin bam da ake zargin ƴan ta'adda da dasawa a titin Dansadau a jihar Zamfara, ta yi alhini.
Rundunar Sojan Sama ta Najeriya ta sayi jiragen Alpha Jet 12 daga Faransa. Jiragen Alpha Jets na da taimakawa ayyukan sojin saman wajen kai harin kusa
Rahotanni daga bakin manyan garin Okuama da ke jihar Delta ya nuna cewa Allah ya jarɓi rayuwar babban shugabansu,Pa James Oghoroko a hannun sojoji.
Gwamna Ahmed Usman Ododo na jihar Kogi ya ba da umarnin rufe kasuwar Zango, ya hana direbobi ajiye manyan motoci saboda tabarbarewar tsaro a yankin.
Bayan tantance shi a makon da ya gabata, majalisar dattawan Najeriya ta amince da naɗin Laftanar Janar Olufemi Oƙuyede a matsayin hafsan sojojin kasa.
Hukumar Sojin Najeriya
Samu kari