Hukumar Sojin Najeriya
Wasu miyagun 'yam bindiga sun kashe masu hakar ma'adanai har mutum 12 yayin da suka kai farmaki wani ramin da suke aiki a yankin Barkin Ladi a jihar Filato.
Rahotanni sun bayyana yadda dan kunar bakin wake ya kashe sojoji biyar a yankin Pulka da ke jihar Borno, yayin da ake ci gaba da yaki da Boko Haram.
Tsohon gwamnan jihar Sakkwato, Attahiru Bafarawa ya ce babu hannunsa a daukar nauyin ta'addanci, ya ce zargin da Bello Turji ya yi a kansa ba gaskiya ba ne.
Rundunar sojojin kaa da hadin guiwar sojojin sama da yan sanda sun ceto uku daga cikin mutane biyar da yan bindiga suka sace a yankin Gwarzo, Kano.
A labarin nan, za a ji cewa an samu wasu sojojin kasar nan sun fusata da aka kara wa Kanal Nurudeen Yusuf, mai tsaron Shugaban Ƙasa girma zuwa Birgeniya Janar.
Rahotanni sun tabbatar da cewa mutane sun jikkata yayin da wani abin fashewa ya yi bindiga, ya tarwatse da matafiya a kan wani babban titi a jihar Zamfara.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar tsaron ƙasar nan ta samu nasarar raba wani mugun jagoran ɗan ta'adda da duniya. An kashe Kalamu a sumanen da aka kai jihar.
Tsohon hafsan sojoji, Tukur Buratai ya yaba wa Shugaba Bola Tinubu kan saurin dakile yunkurin juyin mulki a Benin, ya kira matakin “gagarumin dabara”.
Rahotanni sun ce an hango fitaccen dan bindiga, Kachalla Bello Turji, tare da mayaka da dama a yankin Fadamar Kanwa na Sabon-Birni da ke jihar Sokoto.
Hukumar Sojin Najeriya
Samu kari