Hukumar Sojin Najeriya
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya jininawa Majalisar Dattawa bisa tantancewa tare da tabbatar da sabon ministan tsaro, Janar Musa cikin hanzari.
Sanata Francis Fadahunsi ya bukaci Shugaba Tinubu ya nada tsohon hafsan soja matsayin NSA, yana cewa hakan ne kawai zai tabbatar da ingantaccen tsarin tsaro.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya gana da manyan hafsoshin tsaro a Aso Rock Villa, tare da bada sabbin umarni bayan nada Gen. Musa a matsayin Ministan Tsaro.
Kunggiyar Northern Stakeholders Consultative Initiative, (NSCI) sun bukaci Shugaba Bola Tinubu ya ci gaba da rike Matawalle bayan saukar Badaru Abubakar daga kujera.
Akwai alamu cewa Shugaba Bola Tinubu zai sake korar wasu manyan jami’an tsaro bayan murabus na Mohammed Badaru Abubakar d aka kafa dokar ta-baci.
Tsohon babban hafsan tsaron Najeriya, Janar Lucky Irabor ya bayyana cewa wasu yan siyasa na amfani da matsalar tsaro wajen cimma muradunsu na mulki.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya karbi bakuncin tsohon babbban hafsan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa (mai ritaya) ya fadar shugaban kasa, Abuja.
Wata dabar 'yan bindiga sun kakaba wa kauyuka kimanin 12 haraji miliyoyin Naira a yankin kagamar hukumar Sabo a jihar Sakkwato, sun yi barazanar kashe mutane.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa gwamnatinsa ta fimaida hankali wajen samar da tsaro da walwalar 'yan Najeriya, ya fadi matakan da ya dauka.
Hukumar Sojin Najeriya
Samu kari