NLC
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana abin da take jira game da biyan mafi karancin albashi yayin da jihar Adamawa ta kasance ta farko da ta fara biya a watan Agusta.
Gwamna Ahmadu Umaru Fintiri ya cika alƙawarin da ya ɗauka a makon jiya, ma'aikatan gwamnati a matakin jiha sun fara cin gajiyar sabon mafi ƙarancin albashi.
Kungiyar kwadago ta TUC ta bukaci gwamnatin tarayya ta gyara wuraren ajiye man fetur a jihohi domin magance wahala da tsadar mai a fadin Najeriya baki daya.
Yan majalisar kasar nan sun bukaci rundunar yan sanda ta janye tuhumar ta'addanci da ta ke yiwa shugaban NLC, Joe Ajaero, tare da bayyana tsoron dawowar zanga-zanga.
Kungiyar kwadago ta bayyana cewa shugabanta, Kwamred Joe Ajaero ba zai iya mutunta gayyatar da ta yi masa ba bisa wasu dalilai, amma ya sa ranar zuwa.aa
Kungiyar Amnesty International ta yi kira ga rungunar yan sandan Najeriya kan rikicinsu da yan kwadago. Ta bukaci yan sanda su yi taka tsan tsan kan aikinsu.
Kungiyar kwadago ta kasa (NLC), ta samar da ya'yan kungiyar da sauran ma'aikatan kasar nan su kwana da shirin daukar mataki kan gwamnati idan an kama shugabanta.
Kungiyar kwadago ta yi bayani kan lokacin da za a fara biyan mafi karancin albashi da gwamnatin Bola Tinubu ta yi. NLC ta ce zuwa karshen Agusta za a kammala.
Hukumar ƴan sandan Najeriya ta gayyaci shugaban ƙungiyar kwadago ta ƙasa, Joe Ajaero kan zarge-zarge da suka haɗa da ɗaukar nauyin ta'addanci da sauransu.
NLC
Samu kari