NLC
Za ku ji cewa rundunar yan sandan kasar nan ta bukaci shugaban kungiyar kwadago na kasa (NLC), Joe Ajaero da ga bayyana gabanta ranar 25 Satumba, 2024.
Kungiyar kwadago ta yi martani ga gwamnatin tarayya kan musa yin alkawarin rashin kara kudin mai yayin karin albashi. Yan kadago sun kaure da cacar baki da gwamnati.
Shugaban TUC, Festus Osifo ya bukaci gwamnatin tarayya ta soke ƙarin da ta yi a farashin litar man fetur, ta ce duk wannan wahalhalun a kan ma'aikata za su ƙare.
Gwamnan jihat Ebonyi, Francis Nwifuru ya ce da zarar shugaban ma'aikata da ma'aikata sun cimma matsaya kan tsarin da za a bi, zai fara biƴan sabon albashi N70,000
Yayin da kungiyar NLC ke zargin yaudara daga Bola Tinubu kan karin farashin fetur, wata kungiya a Najeriya ta caccaki kungiyar kan sukar shugaban da ta yi.
Fadar shugaban ƙasa ta karyata ikirarin NLC cewa shugaban ƙasa Bola Tinubu ya ci amanar yarjejeniyar da suka cimmawa a lokacin tattaunawar ƙarin albashi.
Kungiyar kwadago ta yi umarnin gaggawa ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan dawo da kudin mai da ya kara. NLC ta ce za ta zauna domin daukar mataki.
Kungiyar kwadago ta kasa (NLC) ta yi martani kan karin kudin man fetir da aka yi a kasar nan. Kungiyar ta ce shugaban kasa Bola Tinubu ya yaudare ta.
Gwamna Agbu Kefas na jihar Taraba ya ce tuni gwamnatinsa ta fara ɗaukar matakan tsara yadda za ta aiwatar da dokar sabon mafi ƙarancin albashin ma'aikata.
NLC
Samu kari