Hukumar Jin dadin yan sanda
A labarin na, za a ji cewa rundunar ƴan sandan jihar Kaduna ta kama wasu munanan bama-bamai da aka ɓoye a cikin kayan gwangwan kafin ya tashi jama'a.
'Yan bindiga sun kashe 'yan sanda biyu da ke rakiyar shugaban masu rinjaye na majalisar Ebonyi, yayin da motarsu ta lalace a Imo. 'Yan sanda sun fara bincike.
A labarin nan, za a ji cewa iyaye mata da ƴan mata, musamman mazauna kofar mata a Kano sun bazana domin zanga-zangar adawa da yawaitar faɗan daba.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar ƴan sandan Kaduna ta yi nasarar damƙe wani matashi da ake zargi da kwaiwayon muryoyin wasu gwamnonin Arewacin ƙasar nan.
A labarin nan, za a ji cewa ƙungiyar kare hakkin ɗan adam ta Amnesty Int'l Ta yi tir da yadda jami'an tsaron kasar nan, musamman DSS suka kama matashin Ghali.
Rundunar ‘yan sanda a Katsina ta dakile hare-hare biyu da aka kai a Sabuwa, inda ta ceto mutum 28. Amma 'yan ta'adda sun kashe mutane uku a harin.
A labarin nan, za a ji yadda jami'an rundunar ƴan sandan Kano suka fita gagarumin aikin da ya ba su nasarar tarwatsa wa da cafke wasu daga cikin ƴan daban jihar.
Ana zargin Abubakar Ijidai ya kai hari kan tsohuwar budurwarsa da mahaifiyarta a gona, ya kashe mahaifiyar, sannan ya tsere. ‘Yan sanda na ci gaba da bincike.
A labarin nan, za a ji cewa jama'ar gari sun fusata bayan wata mata mai suna Esther Gambo ta kashe yara biyu; Khadija Sama’ila da A’isha Dahiru a Bauchi.
Hukumar Jin dadin yan sanda
Samu kari