Hukumar Jin dadin yan sanda
A labarin nan, za a ji cewa jami'an yan sanda a jihar Katsina sun yi tsayin daka a lokacin da wasu 'yan ta'adda suka so mamaye sansaninsu a Kankia.
A labarin nan, za a ji yadda hukumomin tsaro a Turkiyya suka kama wasu 'yan jarida da ake zargi da zana hotunan da ke nuna Annabi Muhammad SAW da Musa AS.
'Yan sanda sun kama wani matashi a Anambra da laifin garkuwa da abokinsa don karbar kudin fansa, yayin da 'yan bindiga suka sace wani mazaunin Bature Daji a Neja.
A labarin nan, za a j cewa kungiyar tsofaffin yan sandan Najeriya sun bayyana cewa za su fito tituna domin shaida wa gwamnati halin da suke ciki.
'Yan sandan Kano sun gano bama-bamai tara da ba su kai ga fashewa a kamfanin karafa na Yongxing, inda wani bam ya tashi a ranar Asabar, har mutane biyar suka mutu.
A labarin nan, za a ji yadda DPO Baba Ali ya gamu da ajalinsa bayan an sha zarginsa da hannu a matasa da dama bayan ya azabtar da su a ofishin yan sanda.
DPO ya rasu a karamar hukumar Rano bayan 'yan daba sun kai hari ofishin 'yan sanda sakamakon mutuwar wani matashi da aka kama bisa zargin shan ƙwaya.
'Yan bindiga da ake zargin Fulani makiyaya ne sun kashe ɗan sanda da wasu mutane uku a Benue. Fiye da 30 aka ce sun mutu a hare-haren da aka kai sassan jihar.
Mutuwar wani matashi a hannun 'yan sanda, ya fusatar da al'ummar Rano, inda suka fara zanga-zanga har ta kai ga kona ofishin ‘yan sanda na garin.
Hukumar Jin dadin yan sanda
Samu kari