Hukumar Jin dadin yan sanda
Wani matashi a Jigawa ya kona kakarsa har lahira da man fetur kan sukansa da take yi. Yan sanda sun kama matashin da ya kona kakarsa, an gano yana da tabin hankali
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta jefa barkonon tsohuwa kan masu zanga zangar adawa da tsadar rayuwa a Abuja. 1 ga watan Oktoba ne aka shirya zanga zangar a kasar nan
Rundunar yan sandan Yobe ta kara yawan jami'an tsaro a fadin jihar domin tabbatar da tsaro yayin bikin zagayowar ranar samun yancin kan kasar nan.
Babban Sufeton yan sanda na kasa, Kayode Adeolu Egbetokun ya bayar da umarnin takaita zirga-zirga a jihar Edo yayin da ake shirin zabe a ranar Asabar.
A rahoton nan, za ku ji kotun majistare da ke zamanta a Ibadan ta aika da wata mata, Olayinka Akinware da wani Tunji Adesina bisa cin zarafin yan sanda.
Akalla ofisoshi shida ne gobara ta kone a hedikwatar ‘yan sandan Sokoto a ranar Asabar, 14 ga watan Satumba bayan da wuta ta tashi da misalin karfe 5 na safiya.
Barayi sun sace jakar hannun ministar yan sanda a kasar Birtaniya yayin wani taron jami'an tsaro. Dame Diana Johnson tana magana ne kan illar sata a lokacin.
A labarin nan za ku ji rundunar yan sandan jihar Kano ta bayyana nasarar dake wasu matasa gida uku bisa zargin sace wani Muhammad Nasir Jamilu mai shekaru hudu.
Za ku ji cewa rundunar yan sandan kasar nan ta bukaci shugaban kungiyar kwadago na kasa (NLC), Joe Ajaero da ga bayyana gabanta ranar 25 Satumba, 2024.
Hukumar Jin dadin yan sanda
Samu kari