Hukumar yan sandan NAjeriya
Yan Najeriya da dama sun yi Allah wadai da matar Sanata Shaibu Isa Lau ta da aka kama matashin da ya yi bidiyo kan rashin katabus a yankinsu da ke Taraba.
Gwamnatin jihar Plateau ta hannun Gwamna Caleb Manasseh Mutfwang ta musanta batun cewa an dasa wani abin fashewa a cikin birnin Jos, babban birnin jihar.
Rahotannin da muka samu yanzu haka sun nuna cewa wani abin fashewa da ake zargin bom ne ya tashi da mutane a kusa da wata kasuwa a Jos, babban birnin Filato.
Rundunar yan sandan Najeriya ta kara musanta cewa jami'anta sun kama yara masu kananun shekaru yayin zanga zangar adawa da manufofin gwamnatin Tinubu.
Rahotannin sun nuna cewa da tsakar dare wayewar garin yau Litinin, wasu miyagun ƴan bindiga suka kashe mutum biyu a Abeokuta, babbar birnin jihar Ogun.
An samu matsala a Sakkwato bayan yan ta'addan Lakurawa sun gano lagon daukar wasu daga cikin matasan jihar a matsayin sababbin yan ta'adda domin karfafa ayyukansu.
Kungiyar Amnesty Int'l da ke rajin kare hakkin bil'adama a duniya ta zargi gwamnatin Sakkwato da jikkata wata matashiya, Hamdiyya Sidi saboda wani bidiyo.
Rundunar 'yan sandan jihar Kaduna ta samu nasarar cafke wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne. Jami'an tsaron sun kuma kwato makamai a hannunsu.
A rahoton nan zaa ku ji miyagun mutane sun hallaka dan kungiyar bijilanti da ke jihar Ribas a daidai lokacin da su ke bankawa gidan tsohon kansila a yankin wuta.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari