Hukumar yan sandan NAjeriya
Rundunar 'yan sandan jihar Bauchi ta samu nasarar cafke wasu masu fashi da makami da suka addabi jama'a. Daga cikinsu akwai mace 'yar shekara 40.
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta tabbatar da cafke wani dan sandan bogi a karamar hukumar Ungogo. An ce wanda ake zargin na karbar kudade daga hannun jama'a.
Rahotanni da muke samu sun ruwaito cewa yan sanda sun harbi hadimin Gwamna Ademola Adeleke yayin da yake tsare a wurinsu inda suka fadi yadda abin yake.
An samu asarar rayukan jami'an tsaro a jihar Anambra bayan 'yan bindiga sun kaii musu hari. 'Yan bindigan sun kai harin ne a safiyar ranar Litinin.
Wasu yan bindiga da ake kyautata zaton ƴan IPOB ne masu tilasta dokar zaman gida sun kashe dakarun rundunar AVS huɗu a jihar Anambra ranar Litinin
Yan bindiga da suka tare hnaya sun kai hari kan yan sanda a jihar Abia inda suka kashe dan sanda daya suka jikkata daya da ake fargabar zai mutu a asibiti
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun yi ta'addanci a jihar Taraba. 'Yan bindigan sun hallaka wani babban manomi tare da yin garkuwa da wasu manoman.
Rundunar 'yan sanda ta fara farautar wani tirelan mota da ya murkushe jami'in karbar haraji a Legas. An ce direban ya tsere ya bar motarsa a kan babbar hanya.
'Yan sanda sun damke Patrick Akpoguma wanda ake ganin ya na fantamawa cikin kudi, ya ba ‘yan sanda cin hancin N174m, sun ki karbar kudi domin rufa masa asiri
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari