Hukumar yan sandan NAjeriya
Wani matashi a Jigawa ya kona kakarsa har lahira da man fetur kan sukansa da take yi. Yan sanda sun kama matashin da ya kona kakarsa, an gano yana da tabin hankali
Yan sanda sun ceto yan jaridar da aka sace a Anambra suna tafiya daukar rahoto kan wasan Najeriya da Libya a Akwa Ibom. Yan bindigar sun kona gawar dan sanda.
Sufeto Janar na 'yan sandan Najeriya, Kayode Egbetokun, ya amince da ba da diyya ga iyalan 'yan sandan Kano da suka rasa ransu sakamakon hatsarin mota.
An kama matasa uku da suka kashe mai gidansu a Kano ta hanyar caccaka masa wuka bayan sun saka masa guba a abinci. Matasan sun kona gawar mai gidansu.
Sojojin Najeriya sun taru sun lakadawa dan sanda duka kuma ya mutu har lahira. Sojojin sun yi rundugu ga dan sandan yayin da wani soja ya kira su ta wayar tarho.
Wasu tsagerun 'yan bindiga sun kai hare-haren ta'addanci a kauyukan karamar hukumar Kankara da ke jihar Katsina. 'Yan bindigan sun hallaka mutane da dama.
'Yan bindigan da suka sace Hakimin Kanya a jihar Kebbi sun yi sanadiyyar rasuwarsa bayan sun ji masa rauni a kai. Jami'an tsaro sun ceto mutum takwas.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun salwantar da rayukan mutane biyar bayan sun kai wani hari a jihar Anambra. 'Yan bindigan sun bude wuta kan bayin Allah.
Wani mummunan hatsarin jirgin ruwa da ya auku a Legas ya ritsa da fasinjoji masu yawa. Jiragen guda biyu sun yi taho mu gama ne a tsakiyar wani rafi.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari