Hukumar yan sandan NAjeriya
Rundunar 'yan sandan Najeriya a jihar Legas ta ki karbar tayin cin hancin da wasu masu aikata laiffuka suka yi mata. 'Yan sandan sun cafke wadanda ake zargin.
Mai magana da yawun bakin gwamnan jihar Kano, Sanusi Bature Dawakin Tofa, ya bayyana yadda ya yi wasan buya da 'yan sanda da aka turo domin cafke shi.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta samu nasara yayin da jami'ar 'yan sanda Juliet Chukwu ta lashe kambun danben EFC ta duniya da aka yi a Afrika ta Kudu.
Wasu tarin 'yan acaba sun kai hari caji ofis din 'yan sanda a jihar Ondo. Sun yi rbdugu ga 'yan sanda tare da kwace wayar jami'i. An kama 'yan acaba biyu.
Rundunar 'yan sanda ta mikawa NAPTIP mutane 1o da aka boye a wani gida da niyyar safararsu zuwa kasar Libya. NAPTIP ta ce za a mika mutanen ga iyalansu.
'Yan sanda 'dauke da makamai' sun cafke fitacciyar 'yar TikTok a Arewa, Khadija Mai Bakin Kiss a titin gidan Zoo da ke jihar Kano. Momee Gombe ce ta sa aka yi kamun.
Rundunar 'yan sanda a jihar Kano ta shirya taro da sarakuna, mutanen gari domin murkushe 'yan daba. An shirya taron ne domin samo dabarar kama 'yan daba.
An samu tashin wani bam a jihar Borno a ranar Laraba, 11 ga watan Disamban 2024. Bam din ya tashi ne a wani rukunin gidaje da ake ginawa a wani kauye.
Mazauna Kano sun fara shiga halin firgici. Wannan ya biyo bayan barazanar dawowar daba. Rundunar 'yan sanda ta fadi shirinta na dakile mummunan lamarin.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari