Hukumar yan sandan NAjeriya
Rundunar 'yan sanda, Amotekun gwamnoni da sauran jami'an tsaro domin dakile 'yan bindiga masu hijira daga Arewa ta Yamma zuwa Kudu bayan sanarwar gwamnan Oyo.
Jami'an tsaron hadin gwiwa da suka hada da 'yan sanda da na rundunar tsaron Sokoto sun samu nasarar dakile wani harin da 'yan bindiga suka kai kan matafiya.
Wasu rahotanni sun tabbatar da cewa akalla mutane 11 sun rasa rayukansu yayin da aka kona gidaje 31 a garin Gululu, a Jahun da Miga a jihar Jigawa.
A cikin shekara biyar da suka gabata an kashe shugabannin kungiyar Miyetti Allah guda bakwai a sassan daban-dabna na Najeriya. Legit Hausa ta jero muku sunayensu.
Wani shaida da komai ya faru a kan idonsa ya bayyana cewa sabon ɗalibi daga Katsin ne ya zo da bom makarantar tsangaya a Abuja, shi da abokinsa sun mutu.
ACP Daniel Itse Amah, wanda yanzu ake kira Muhammad, ya karbi addinin Musulunci a 2025, yayin da yake ci gaba da aiki da gaskiya da nuna kyawawan dabi’u.
Gwamnan jihar Ondo, Hon. Lucky Aiyedatiwa ya sanar da sa dokar hana fita ta tsawon awanni tun daga safiya har dare a garin Owo, hedkwstar ƙaramar hunumar Owo.
Akalla dalibi ɗaya ya mutu yayin da wasu da dama suka jikkada da wani abin fashewa da ake kyautata zaton bom ne ya tarwatsw a wata makaranta a Abuja.
Mazauna jihar Ribas sun fada fargaba a lokacin da wata tukunyar gas ta tarwatse ana tsaka da gyaranta, har ta farfasa wasu shagunan ta fito har bakin titi.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari