Hukumar yan sandan NAjeriya
Rundunar 'yan sandan Kebbi ta jinjina wa jami'inta da yi ta maza, inda ya yi watsi da tayin N1m da wasu da ake zargin su ma haɗi da ƙungiyar Lakurawa su ka yi masa.
Wata kotu da ke zamanta a Abuja ta umarci jami'an tsaro da su saki tsohon hadimin Gwamnan Zamfara, Bashir Hadejia, wanda ta ce an kama shi ba bisa doka ba.
Rundunar ƴan sanda ta tabbatar da kama wani mutumi, Saheed Ganiyu bisa zarginsa da cinnawa sahibarsa wuta a Abuja, ya ce duk da haka a shirye yake ya aureta.
Rundunar 'yan sanda ta sanar da kama wani matashi da ya kashe mahaifiyarsa bayan ya mata duka da sanda ya jefa da rijiya tare da hadin kai da abokinsa.
Rundunar ƴan sandan birnin Abuja ta tabbatar da kama wani mai wakokin yabon addinin kirista ɗauke da kan wata mace da aka gano cewa budurwarsa ce.
Rahotanni sun nuna cewa wani abin fashewa da aka bayyana a matsayin bom ya tarwatse a loƙacim da mutane ke tsakiyar barci da tsakar dare a jihar Imo.
Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya ba da shawara ga jihohin Arewacin Najeriya masu fama da matsalar rashin tsaro. Ya bukaci su yi koyi da tsarin da ya kawo.
Wani matashi ya yanke kan budurwarsa ya sanya a buhu a jihar Nasarawa. An kama matashin yana kokarin guduwa bayan an ga jini na diga a cikin buhunsa.
Rundunar 'yan sandan jihar Lagos ta ce 'yan ta'adda sun fito da salon garkuwa da mutane ta yanar gizo da sunan soyayya, musamman ga mata. Suna tura kudi ga mutane.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari