Hukumar yan sandan NAjeriya
An samu barkewar sabuwar zanga-zanga a cikin birnin Kano. Jami'an tsaro sun dauki matakin fatattakar masu zanga-zangar. Sun cafke wasu daga cikinsu.
Wasu miyagun ƴan bindiga sun kai farmaki kan ɗaliban da suka fito karatu a jami'ar tarayya da ke Makurɗi a jihar Benuwai, sun yi awon gaba da mutum huɗu
Rundunar 'yan sanda ta tabbatar da cewa 'yan bindiga sun kai hari kusa da barikin soji na Sani Abacha a birnin tarayya Abuja. Sun sace mutane sun motocinsu.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai hari a jihar Neja inda suka tafka ta'asa. 'Yan bindigan sun sace mutane takwas da dabbobi masu tarin yawa a yayin harin.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai hare-haren ta'addanci a jihar Zamfara. 'Yan bindigan sun kashe mutane tare da yin awon gaba da bayin Allah zuwa cikin daji.
Rundunar 'yan sanda ta kama wani Gbolahan Adebayo bisa zargin kashe budurwarsa da duka a Legas. An dauki gawarta zuwa asibiti domin gudanar da bincike.
Rundunar 'yan sanda ta ce an sace wani basarake bayan sace shi a jihar Kaduna. An samu sarkin da harbin bindiga bayan an yasar ga gawarsa a bayan gari.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya ce gwamnatinsa ta samar da kayayyaki kuma za ta ci gaɓ da tallafawa jami'an tsaro domin magance duk wata matsalar tsaro.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun kai hare-haren ta'addanci a wasu kauyuka biyu na karamar hukumar Faskari ta jihar Katsina. Miyagun sun hallaka bayin Allah.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari