Hukumar yan sandan NAjeriya
Rundunar 'yan sanda ta ceto mutane 17 da aka sace a jihar Kaduna tare da kwato manyan bindigogi har 21 a cikin wata motar haya. Sun gwabza fada da yan fashi.
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya musanta zargi da Natasha Akpoti Uduaghan ta yi masa na cewa ya hada kai da wasu don a hallaka ta.
Wasu matasan 'yan bindiga masu kananan shekaru sun kai harin ramuwar gayya a jihar Katsina. 'Yan bindigan sun ajiye gawarwakin mutanen da suka kashe a bakin kauye.
An samu barkewar mummunan fada a tsakanin wasu 'yan bindiga masu gaba da junansu a jihar Kaduna. Rikicin ya yi sanadiyyar kashe miyagun 'ƴan bindiga guda 10.
Dakarun tsaron kasar nan sun fara binciken wani yunkuri da aka yi na haura wa gidan mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima da ke Maiduguri a jihar Borno.
Rundunar yan sanda ta kai farmaki maboyar masu laifi a unguwanni da dama a birnin tarayya Abuja. An kama mutane 136 kuma ana cigaba da musu bincike.
Wata Kungiya ta fusata da ƴan sanda suka ambaci Sarki Sanusi II da 'Alhaji' inda ta bukaci rundunar ta nemi afuwa saboda kiransa da wannan suna da rage ma shi daraja
A Kaduna, 'yan bindiga sun sace Fasto Samson Ndah Ali daga gidansa a Mararaba Abro. Sojoji da 'yan sanda sun bi sahun wadanda suka yi garkuwa da shi.
'Yan bindiga na ci gaba da kai hare-haren ramuwar gayya kan kisan manyan jahororinsu da jami'an tsaro suka yi a Zamfara. Sun yi awon gaba da mutane masu yawa.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari