Hukumar yan sandan NAjeriya
Lauyan Gwamnatin Kano, AbdulKarim Maude, ya nuna damuwa kan rashin ganin yan sanda a ranar yanci inda ya ce hakan zagon kasa ne ga ikon Gwamna Abba Kabir.
Rundunar Yan Sandan Kano ta kama wani matashi dan shekara 27 da ake kira Yello bisa zargin hannu a aatar basarake da masa fashi tun shekarar 2023.
Kwamishinan ‘yan sanda a Ondo, Adebowale Lawal, ya ce an samu bindigogi, harsasai da magungunan tsafi daga hannun wadanda ake zargi da shirin kashe Sarki.
'Yan bindiga dauke da makamai sun kai harin ta'addanci a jihar Zamfara. Miyagun 'yan bindigan sun yi kisa tare da sace mutane da dama a kan hanya.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai harin ta'addanci a jihar Kwara. 'Yan bindigan sun kashe mutane tare da yin garkuwa da wasu da dama. An kuma kona gidaje.
Rundunar Yan Sanda a jihar Delta ta fara gudanar da bincike kan mutuwar wata yar kasar Amurka da ta zo Najeriya wurin saurayinta, an kama masoyinta a Warri.
A labarin nan, za a ji yadda lauyoyi mata su ka jagoranci gudanar da zanga-zangar nuna goyon baya ga Kwamishinan 'yan sandan Kano, Ibrahim Adamu Bakori.
Jami’an tsaro sun mamaye sakatariyar PDP a Akwa Ibom yayin da ake rikici kan rushewar kwamitin gudanarwar jihar. Shugaban da aka kora ya ce suna nan daram.
Rundunar ‘yan sanda a jihar Ebonyi ta kama wani malamin addinin Kirista, Fasto Ndibueze Okorie da ya rutsa wata budurwa yake amfani da ita na tsawon lokaci .
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari