Hukumar yan sandan NAjeriya
A labarin nan, za a ji bayanan sirri sun taimaka wa jami'an da ke jihar Yobe inda suka gano wani wuri da ake hada makamai tare da kwato wasu daga cikin makaman.
A labarin nan za a ji cewa gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta fara shirin sanya kafar wando daya da dukkanin masu fadan daba a unguwannin da ke fadin jihar Kano.
'Yan bindiga dauke da makamai sun sake sanya mutanen da ke kauyen Dan Gulbi na karamar hukumar Tureta ta jihar Sokoto. Sun hallaka mutane masu yawa.
Yan sanda a jihar Cross River sun kama wata mata mai suna Agnes Peter da fasto Samson Dago bayan mutuwar diyarta Nancy Peter mai shekaru 14 a Boki.
'Yan bindiga sun yi aika-aika bayan da suka kai wani harin ta'addanci a jihar Plateau. 'Yan bindigan sun hallaka wani basarake a kan hanyar komawa gida.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar yan sandan Najeriya ta samu nasarar kama wasu matasa da ake zargi suna da hannu a kai wa masu zaben PDP hari a Bauchi.
Jami'an rundunar 'yan sandan jihar Zamfara sun samu nasarar yin caraf da wani jagoran 'yan bindiga. 'Yan sandan sun kuma cafke wasu 'yan bindiga da dama.
Rundunar ƴan sanda a Ogun sun kama Sarkin Fulani na Ijebu Ode tare da wasu ƴaƴansa bayan jami'an sun gano jakar karɓar kuɗin fansa a cikin madafinsa.
A labarin nan, za a ji Ayodele Babatola ya shiga hannun jami'an tsaro har ta kai ga aika shi kurkuku bayan wata mata ta yi ikirarin ya yi mata fyade a Ado Ekiti.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari