Hukumar yan sandan NAjeriya
Sabon kwamishinan ƴan sandan Kano, CP Salman Dogo Garba ya kama aiki a ranar 24 ga Yuli. Mun tattara muhimman abubuwan da muka sani game da CP Salman.
Rundunar ƴan sanda a jihar Gombe ta yi nasarar cafke wani kansila da kuma dagacin kauyensu kan zargin satar da kuma siyar da tiransifoma a karamar hukumar Akko.
Sabon kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano, Salman Dogo Garba, ya fara aiki tare da ba da tabbacin cewa a shirye ya ke ya inganta tsaro na rayuka da dukiyoyi.
Jami'an tsaro sun samu nasarar cafke wata mata mai safarar makamai ga 'yan ta'adda a jihar Katsina. An cafke ta ne dauke da alburusai a cikin jaka.
Rundunar ‘yan sanda ta cafke wasu mutane hudu da ake zargi da kashe wani Birgediya Janar Uwem Udokwere mai ritaya a gidansa da ke Abuja a ranar Asabar.
Karuwar rahotannin kwacen babura a jihar Osun ya tilasta rundunar 'yan sandan daukar matakin sanar da jama'a sabon dabarar barayin da ke kwacen baburan.
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta yi magana kan dalilin tura karin jami'an tsaro a fadar Muhammadu Sanusi II da Aminu Ado Bayero da ke cikin birnin Kano.
Hankali ya tashi yayin da a ranar Lahadin da ta gabata ‘yan sandan Kano suka karbe tsaron babbar fadar Sarkin Kano, inda ƴan tauri ke gadin Muhammadu Sanusi II.
Rundunar ƴan sanda a jihar Katsina ta tabbatar da mutuwar mutane bakwai a harin da ƴan bindiga suka kai a karamar hukumar Danmusa da ke jihar a jiya Asabar.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari