Hukumar yan sandan NAjeriya
Rundunar ƴan sandan birnin tarayya Abuja ta samu nasarar cafke wanda ake zargi da tsara yadda aka kashe Birgediya Janar Udokwere Harrod bayan kama makasa 4.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai hari kan jami'an 'yan sanda da ke aikin sintiri a jihar Abia. Miyagun sun hallaka Sufeton 'yan sanda da wasu mutum uku.
Wani matashi mazaunin jihar Sokoto, Buhari Haruna ya nemi daukin jama'a kan gano wanda ya sace masa injin hada-hadar kudi na POS har wurin sana'arsa.
Dubun wani barawo ta cika yayin da jami'an 'yan sanda su ka yi ram da shi a jihar Kaduna. bayan an yi kururuwar sata ga 'yan sanda, inda aka kama shi da makullai.
Wani jami'in dan sanda ya yi sanadiyyar raba mahaifinsa da duniya a jihar Borno. Jami'in dan sandan ya hallaka mahaifinsa ne bayan ya bude masa wuta.
'Yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun hallaka mutum biyu a wani hari a jihar Ondo. 'Yan bindigan sun kuma sace matafiya mutum biyar.
Duk da dokar hana fita a jiihar Benue, 'yan bindiga sun bijirewa dokar inda suka kutsa cikin kauye tare da hallaka mutane 18 yayin harin da tsakar dare.
Rundunar 'yan sandan jihar Katsina ta bayyana nasarar damke wasu mutane hudu da ke tattara bayanan sirri kan jama'a su na mikawa masu garkuwa da mutane.
A yayin da kafafen sada zumunta su ka dauki dumi a kan bulalar da jigon APC a Kano, AbdulMajeed Dan Bilki Kwamanda ya sha, masoyin Buharin ya yi jawabi.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari