Hukumar yan sandan NAjeriya
Babban sufeton 'yan sandan kasa, Olukayode Ogbetokun ya ce bayanan sirri sun tabbatar da cewa wasu tsageru sun shirya tayar da hargitsi a kasar nan.
Rundunar 'yan sanda a jihar Kano ta tarwatsa wasu matasa da suka yi kokarin fasa wuraren adana kaya da wasu shagudan a' Zoo Road' da ke birnin Kano.
Yayin da aka fara gudanar da zanga-zanga a jihohin kasar nan 36 da babban birnin tarayya Abuja, an shiga fargabar za a iya samun matsalar tsaro a kasa.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta shirya aiwatar da umarnin kotu wanda ya tilasta takaita zanga-zanga a wasu wurare. Za a fara zanga-zangar ne dai a ranar Alhamis.
Babban sufetan ƴan sanda na ƙasa IGP Kayode ya ce rundunar ƴan sanda ba za ta zuba ido tana kallo wasu su tayar da tarzoma a ƙasar nan da sunan zanga zanga ba.
Kwamishinan 'yan sandan jihar Edo, Funsho Adegboye, ya bayyana cewa za su goyi bayan masu gudanar da zanga-zanga a jihar. Ya kafa musu muhimmin sharadi.
Rundunar ƴan sanda reshen jihar Legas ta bayyana cewa jami'an sashin kwance bom sun yi nasarar kwance wani abun fashewa da aka jefar a bakin titi a Ikeja.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya nuna goyon bayansa kan zanga-znaahr da matasa ke shirin fara gudanarwa a fadin kasar nan daga ranar 1 ba watan Agusta.
Yayin da ya rage kasa da awanni 24 a fara gudanar da zanga Zanga a fadin kasar nan, gwamnatin jihar Yobe ta zauna da shugabannin hukumomin tsaro.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari