Hukumar yan sandan NAjeriya
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta musanta cewa an biya 'yan bindiga kudaden fansa kafin a sako daliban lafiya da aka yi garkuwa da su a jihar Benue.
Wasu majiyoyi sun tabbatar da cewa jami'an tsaro sun yi nasarar ceto ɗalibai 20 da aka yi garkuwa da su a hanyar zuwa wurin taro kusan mako guda da ya. gabata.
Rundunar yan sanda a jihar Jigawa ta tabbatar da mutuwar wata mata mai shekaru 40 bayan cinnawa kanta wuta a jihar saboda sakinta da mijinta ya yi.
An samu hadarin babbar mota tirela a jihar Ogun inda tsohuwa da jikarta suka rasu bayan tirela ta markade su har lahira. Wadanda suka ji rauni suna kwance a asibiti.
An samu barkewar zanga-zanga domin nuna adawa da kisan gillar da 'yan bindiga suka yiwa Sarkin Gobir a jihar Sokoto. Matasan sun yi kone-kone a tituna.
Lauya mai fafutukar kare hakkin dan Adam, Femi Falana SAN ya bukaci rundunar yan sandan kasar nan ta gurfanar da masu zanga-zanga da ta kama kotu.
Jami'an rundunar 'yan sandan jihar Katsina sun samu nasara kan 'yan bindigan da suka addabi kauyukan jihar. 'Yan sandan sun kubutar da mutane masu yawa.
Rahotanni daga jihar Sakkwato sun tabbatar da cewa ƴan bindiga sun sako ɗan marigayi Sarkin Gobir wa da suka sace su tare bayan basaraken ya rasu a hannunsu.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai farmaki a jihar Kaduna. 'Yan bindigan a yayin farmakin sun sace matar wani basarake tare da 'ya'yansa guda biyu.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari