Hukumar yan sandan NAjeriya
Rundunar ƴan sanda reshen jihar Sakkwato ta bayyana cewa ba ta da masaniya game da labarin da ke yawo cewa ƴan bindiga sun sace mutane 150 a Gobir.
A wannan labarin za ku ji cewa rundunar yan sandan kasar nan ta sha alwashin tabbatar da an dawo da zaman lafiya da kwanciyar hankali a sassan kasar nan.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun hallaka yaron babban basarake a jihar Legas. 'Yan bindigan sun hallaka yaron basaraken ne mai sarautar Ojomu na Ajiran a Legas.
Sufeton yan sanda ya bayar da umarnin cafke yan Shi'a da ake zargi da kisan yan sanda biyu bayan sun yi arangama a birnin tarayya Abuja a ranar Lahadi.
Bayan rikicin yan Shi'a da yan sanda, an sake samun rikicin shugabanci a kasuwar Wuse da ke birnin tarayya Abuja inda mutane suka rufe shagunansu.
Za a ji cewa Babban Sufeton kasar nan, Kayode Egbetokun ya bayyana cewa sun yi nasarar kashe kasungurmin dan ta'adda a lokacin da su ka kai dauki ga dalibai.
Yan sanda a jihar Katsina sun dakile harin yan ta’adda har guda biyu, tare da ceto wadanda aka yi yunkurin sacewa a Katsina a karamar hukumar Malumfashi.
Tsohon ministan sadarwa, Farfesa Ali Isa Ibrahim Pantami, ya yi magana kan hanyar kawo karshen 'yan bindiga da sauran matsalar rashin tsaron da ake fama da ita.
Kwamishinan ‘yan sandan babban birnin tarayya, Bennett Igweh, ya sha alwashin cafke ‘yan Shi'an da ke da alhakin kisan gillar da aka yi wa jami’ansa.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari