Hukumar yan sandan NAjeriya
Ab tafka asarar miliyoyi bayan gobara ta tashi a kasuwar katako ta Itamaga a Ikorodu da ke jihar Lagos yayin da mutane da dama suka rasa shagunansu.
Akalla ofisoshi shida ne gobara ta kone a hedikwatar ‘yan sandan Sokoto a ranar Asabar, 14 ga watan Satumba bayan da wuta ta tashi da misalin karfe 5 na safiya.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai hari a jihar Enugu inda suka tafka ta'asa. 'Yan bindigan sun hallaka wani shugaban 'yan kasuwa a jihar bayan sun kai masa farmaki.
An kama yan daba 3 da suka yi yunkurin kashe dan sanda a Adamawa. Dan sandan ya yi gumurzu da su yayin da suka yi kokarin masa kwace a cikin Keke NAPEP.
A rahoton nan, za ku ji rundunar yan sanda a Kaduna ta yi nasarar fatattakar wasu bata-gari da su ka hada da wasu yan bindiga da yan fashi a jihar.
Yayin da ake shirye-shiryen gudanar da zaben jihar Edo, jam'iyyar PDP da babban sifetan yan sanda, Kayode Egbetokun suna zargin juna kan zaben da a yi a wannan wata.
Rundunar ƴan sanda reshen jihar Ogun ta tabbatar da ɓatan wasu mutum w bayan jirgin ruwan da suke ciki ya kife, ta ce ana ci gaba da koƙarin lalubo gawarsu.
A cikin wannan labarin za ku ji cewa awanni biyu kacal kafin sanya hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya gabanin zaben gwamnan Edo, APC ta janye daga shirin.
Rundunar yan sanda ta kama wani mutum da ake zargi da birne wani matashi a cikin daki bayan ya kashe shi. Yan sanda sun tono gawar sun tafi da ita asibiti.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari