Hukumar yan sandan NAjeriya
Wasu miyagun 'yan bindiga sun salwantar da rayukan mutane biyar bayan sun kai wani hari a jihar Anambra. 'Yan bindigan sun bude wuta kan bayin Allah.
Wani mummunan hatsarin jirgin ruwa da ya auku a Legas ya ritsa da fasinjoji masu yawa. Jiragen guda biyu sun yi taho mu gama ne a tsakiyar wani rafi.
Yan sanda sun cafke wata kishiya da ta ke ganawa yara kanana azaba a jihar Adamawa. Kishiyar ta azabtar da jarirai mace da namiji wajen hanasu abinci da musu duka.
Rundunar yan sanda ta cafke wani matashin da ya kashe wani dan banda har lahira. Matashin ya sassara dan bangar ne kuma ya tafka masa satar babur da wayar hannu.
Shugaban 'yan sandan Najeriya, Kayode Egbetokun, ya umarci a janye 'yan sanda daga kananan hukumomi 23 na jihar Rivers. Umarnin na zuwa ne bayan rantsar da ciyamomi.
Yan sandan Najeriya sun kashe yan bindiga uku da suka so sace matar dan majalisa a jihar Delta. Rundunar yan sanda ta fafata da yan bindigar kafin samun nasara
Wasu miyagun ƴan bindiga dauke da makamai sun kai hari a garin Kachia da ke juhar Kaduna. 'Yan bindigan sun yi awon gaba da shugaban makaranta a harin.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai hari a jihar Kebbi. 'Yan bindigan sun yi awon gaba da Hakimin Kanya tare da wasu mutane da dama a harin na ranar Asabar.
Ana zargin wani matashi ɗan shekara 30 a duniya ya daɓawa amaryarsa wuƙa har lahira bayan wata taƙaddama ta haɗa su, ya kuma banaka mata wuta a Legas.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari