Hukumar Kwastam na Najeriya
Jami'an kwastam sun cafke wasu kayayyaki da wasu bata-gari ke kokarin fitarwa kasar waje a wata tashar jiragen ruwa a jihar. An gano fatun jakuna a cikin kayan.
Jami'an hukumar kwastam sun cafke wata mota da aka shigo da ita daga waje dauke da bindiga da harsasai, an kuma mika ta ga sashen adana na hukumar ta kwastam.
Shugaban hukumar kula da shige da fice ta Najeriya, NIS, Muhammed Babandede, a ranar Juma'a yayi bayani ga shugaban kasa Muhammadu Buhari kan ayyukan NIS na.
Hukumar kwastam ta mika wasu miyagun magunguna da ta kwace a hannun wasu zuwa ga hukumar NAFDAC a jihar Kaduna. An kwace kayan ne a wannan na watan Agusta.
Gwamna Aminu Masari na jihar Katsina ya yi Allah -wadai da kashe-kashen da Kwastam ke yawan yi wa mutanen da ba su ji ba ba su gani ba ta hanyar tukin ganganci.
Jami'an kwastam sun hadu da fushin jama'ar gari bayan murkushe mutane 7 da suka yi da mota garin bin wasu 'yan fasa kwabri da ake zargin suna dauke da kaya.
Wani hatsari da motar kwastam ta yi yayin da suka taso yan fasa kwaurin shinkafa yayi sanadiyyar mutuwar mutum biyar tare da jikkata wasu da dama a Katsina.
Rundunar kwastam na kame wasu kayayyaki mallakar 'yan bindiga a jihar Sokoto. An kama tabar wiwi da kayan sakawa da kuma wasu kaya masu darajan miliyoyin Naira.
Wasu 'yan fasa kwaurin shinkafar waje sun yi arangama da jami'an kwastam, inda aka hallaka daya daga cikin 'yan fasa-kwaurin kuma ka kwace makamin da yake dauke
Hukumar Kwastam na Najeriya
Samu kari