Kasafin Kudi
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya samu amincewar Majalisar Dattawa wajen karbo sabon rancen kudi da ya kai Naira tiriliyan daya da rabi wa Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa Bankin Duniya ya fitar da sabon rahoto a kan yadda manufofin Shugaban Kasa, Bola Ahmed Tinubu suka gaza taimakon talakawa.
Gwamna Babajide Sanwo-Olu na jihar Lagos ya ce babu wani gwamna ko shugaban ƙaramar hukuma da zai ƙara kuka da rashin kuɗi a mulkin Bola Ahmed Tinubu.
A labarin nan, za a bi cewa kungiyar kwararrun akantoci ta kasa, ICAN ta ja kunnen gwamnatin tarayya a kan darajar Naira musamman bayan zaɓen 2027.
Bankin Duniya ya ce sama da ’yan Najeriya miliyan 139 na rayuwa cikin talauci duk da gyare-gyaren tattalin arziki, tana kira da a maida hankali kan rayuwar talakawa.
Tinubu ya nemi amincewar majalisa don karbo karin bashin $2.84bn da sukuk domin tallafawa kasafin kudi, yayin da masana ke gargadi kan karbo lamuni fiye da kima.
A labarin nan, za a ji cewa jihar Kano ta kara zarra a tsakanin takwarorinta, inda ta samu tara kudin shiga da ya ninka zuwa 100% daga abin da aka tara a baya.
Bankin AfDB zai sake ba Najeriya rancen dala miliyan 500 a matsayin kashi na biyu rancen dala biliyan 1 don tallafawa sauye-sauyen tattalin arzikin kasar nan.
A labarin nan, za a ji cewa an fara yabon manufofin Gwamnan Babban Bankin Najeriua, Olayemi Cardoso bayan Naira ta fara dawo wa hayyacinta a kasuwar musayar kudi.
Kasafin Kudi
Samu kari