Jihar Niger
Allah ya yi wa matar Sarkin Suleja, Malam Muhammad Awwal Ibrahim rasuwa. Marigayi Hajiya Rahmatu Awwal Ibrahim ta yi bankwana da duniya ne bayan ta yi jinya.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnonin wasu jihohi a Arewacin Najeriya sun yi umarni da a rufe makarantu domin kare su daga yiwuwar fadawa hannun ƴam ta'adda.
Majalisar dinkin duniya ta yi Allah wadai kan sace daliban da 'yan bindiga suka yi a jihar Neja. Ta bukaci a gaggauta kokarin tabbatar da cewa an kubutar da su.
Kungiyar Kiristoci ta Najeriya reshen Neja ta bayyana cewa mutane 227 ciki har da malamai da dalibai ne yan bindiga suka yi garkuwa da su a makarantar Katolika.
Wani ganau ya bayyana cewa wasu daga cikin daliban da yan bindiga suka kwasa daga makarantar Katolika da tsakar dare sun tsere bayan mota ta lalace.
Rundunar sojojin saman Najeriya ta samu nasarar kashe wani kwamandan yan bindiga, na hannun daman kasurgumin dan bindiga, Dogo Gide a jihar Neja.
Kungiyar Kiristoci ta Najeriya reshen Neja ta la’anci harin da ‘yan bindiga suka kai St. Mary’s Papiri, inda aka sace dalibai, malamai da ma’aikacin tsaro.
A labarin nan, za a ji cewa cocin katolika da ke jihar Neja ya fara fitar da bayanai a kan daliban da wasu 'yan bindiga suka sace a marakantar St. Mary.
Gwamna Umaru Bago na jihar Neja ya yi magana kan sace dalibai da aka yi a jihar Neja. Gwamna Umaru Bago ya ce tun a karon farko an nemi a rufe makarantar.
Jihar Niger
Samu kari