Jihar Niger
Mutane shida ne ake da tabbacin ceto su daga karkashin baraguzan mahakar ma’adanai a jihar Niger bayan ruftawarsa a makon nan yayin da har yanzu wasu suka makale.
Gwamnatin jihar Niger ta dora laifin gaza ceto wadanda suka makale a karkashin mahakar ma'adanai kan rashin tsaro da ya addabi yankin Galadima-Kogo.
Wasu yan ta'adda sun shiga kauyuka biyu a kananan hukumomin Nunya da Tunga, sun yi awon gaba da Bayin Allah akalla 56 a jihar Neja cikin kwanaki biyu.
Ana fargabar akalla mutane 30 suka kwaɓta dama yayin da wani ramin haƙar ma'adanai ya rufta a yankin ƙaramar hukumar Shiroro ta jihar Neja jiya da daddare.
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Janar Abdulsalami Abubakar ya bayyana irin damar da ‘yan siyasa ke bayarwa a juyin mulki a kowace kasa da hakan ya faru.
Gwamnan jihar Niger, Mohammed Umar Bago ya tallafawa dalibai da ke karatu a Jami'ar Abdulkadir Kure da ke jihar inda ya rage kaso 50 na kuɗin da suke biya.
Fitaccen matashin mai wa'azin Musulunci, Abdullateef Aliyu Maitaki da aka fi sani da Mufti Yaks ya rasu a jihar Niger a yau Asabar 1 ga watan Yuni.
Hukumar kula da wutar lantarki ta kasa (NERC) ta ce abokan huldarsa a kasashen ketare sun hana su kuɗin wutar da suka sha wanda ya kai $51m a shekarar 2023.
Ministar harkokin mata, Uju Kennedy-Ohanenye ta ba da tallafin kayan abinci da zannuwa da na karatu ga yan mata marayu 100 a jihar Niger domin tallafa musu.
Jihar Niger
Samu kari