Jihar Niger
Bayan shafe wata da doriya, Hukumar kula da jarabawa a Najeriya (NECO) ta tabbatar da sake sakamakon jarrabawar dalibai a yau Alhamis 19 ga watan Satumbar 2024.
Sarkin Minna, Alhaji Umar Farouk Bahago ya ce galibin ƴan Najeriya ba su san kokarin da Bola Tinubu ke yi wajen tsaftace Najeriya daga cin hanci da rashawa.
Jami'an tsaro na hukumar 'yan sandan farin kaya (DSS) sun samu nasarar hallaka 'yan bindiga mutum biyu tare da cafke wasu da ake zargi da dama a jihar Neja.
Yan bindiga sun harbe mai hotel da manajansa da sauran mutanen da suka kama a hotel bayan sun kama su da daddare. Yan bindigar sun karbi kudin fansa kafin kisar.
Majalisar dokokin jihar Neja ta sanar da mutuwar daya daga cikin mambobinta. Mista Joseph Duza ya yi bankwana da duniya ne bayan ya yi gajeruwar jinya.
Jirgin rundunar sojojin saman Najeriya NAF ya samu nasarar murƙushe ƴan ta'adda 28 a kauyen Bassa da ke ƙaramar hukumar Shiroro a jihar Neja jiya Laraba.
Gwamnatin Neja ta yi alkawari kan fara biyan ma'aikata sabon mafi karancin albashi na N70,000 da zarar gwamnatin tarayya ta fara biyan ma'aikata sabon albashi.
Jami'an tsaron Najeriya sun samu nasarar hallaka 'yan ta'adda mutum 12 a wani musayar wuta a Neja. 'Yan ta'addan sun kawo hari ne lokacin da suka gamu da ajalinsu.
Wasu miyagun 'yan ta'adda da ake zargin 'yan kungiyar Boko Haram ne sun sake kai hari a jihar Neja. 'Yan ta'addan sun kai sabon harin ne a karamar hukumar Shiroro.
Jihar Niger
Samu kari