Jihar Niger
'Yan bindigar da suka sace sama da mata 25 a jihar Neja sun aiko da sakon bidiyo. Wata mata a cikin bidiyon ta fadi bukatun 'yan bindigar da zai sa a sake su.
Rahotanni sun bayyana cewa 'yan bindiga sun kashe manoma tara a lokaci guda yayin da suka kashe karin wasu hudu a wani waje na daban a yankin Alawa, jihar Neja.
Tsohon shugaban kasa Janar Ibrahim Badamasi Babangida na daga cikin shugabannin da suka jagoranci kasar nan a mulkin soja. Ya cika shekara 83 a duniya.
Mutum 2 ƴan gida ɗaya sun rasa rayukansu yayin da ƙasa ta rufta kansu a ramin haƙar ma'adanai a kauyen Kakaki da ke ƙaramar hukumar Paikoro a jihar Neja.
Watanni biyar bayan da al'ummar garin Allawa dake jihar Neja suka tsere daga gidajensu, rahotanni sun ce 'yan bindiga sun mamaye garin inda suke yin noma.
Gwamnatin jihar Neja ta sha alwashin bullo da sababbin shirye-shiryen tallafi domin magamce wahalhalun tsadar rayuwar da mutane ke fama da su a jihar.
Rundunar ƴan sandan Najeriya ta ce har yanzun ba a gano musabbabin gobarar da ta ƙona muhimman abubuwa a cocin Redeemed Christian Church of God ba.
Wani babban jigo a jam'iyyar APC a jihar Neja, Jonathan Vatsa, ya bukaci shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya yi murabus daga mukaminsa.
Tsohon shugaban kasan Najeriya a mulkin soja, Janar Ibrahim Badamasi Babangida, ya musanta cewa ya fi son mulkin soja fiye da na dimokuradiyya a kasar nan.
Jihar Niger
Samu kari