Jihar Niger
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya miƙa sakon jaje da ta'aziyya ga gwamnatin Neja da al'ummar jihar bisa fashewar tankar da ya jawo asarar rayuka.
Adadin mutanen da suka rasu sakamakon iftila'in fashewar tankar mai ya karu a jihar Neja. Mutane kusan 100 sun rasu yayin da wasu da dama suka jikkata.
An gudanar da jana'izar mutum 86 daga cikin wadanda suka mutu a gobarar tankar man fetur a jihar Neja yayin da wasu 'yan kasuwa suka rasa dukiyoyinsu.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana rashin jin dadinsa ga abin da ya faru na gobarar tabkar mai a jihar Neja. Ya mika sako mai daukar hankali ga iyalai.
Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya tura sakon ta'azziya ga iyalan wadanda suka rasa rayukansu a iftila'in fashewar tankar mai da ya faru a jihar Niger.
Kasuwar hatsi a Neja ta fuskanci karuwar shigo da kaya daga kasashen makwabta, wanda ya jawo karyewar farashi, tare da shafar manoma da 'yan kasuwa.
Hukumomi a jihar Niger da ke Arewacin Najeriya sun tabbatar da cewa yawan mutane da suka mutu sanadin hatsarin tankar fetur sun kai 86 yayin 55 suka samu raunuka.
Wata tankar dakon mai da ta fashe fetur ya fara kwarara ta kama da wuta bayan mutane sun gana kewaye ta, ana fargabar rasa gomman rayuka a jihar Neja.
Gwamma Muhammed Umar Bago ya shawarci gwamnonin Arewa su maida Hausa ya zama yaren da za a rika koyar da ɗalibai a makarantun firamare da sakandire.
Jihar Niger
Samu kari