Jihar Niger
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun yi artabu da 'yan banga masu raka manoma kai amfanin gona a jihar Neja. Sun hallaka mutum bakwai daga cikinsu.
Wasu miyagun ƴan bindiga sun buɗe wa manoma wuta a yankin ƙaramar hukumar Mariga a jihar Neja, sun kashe rayukan mutum 7 tare da ƙona buhunan masara.
Rahotanni sun tabbatar da tashin gobara a wata makarantar sakandare a jihar Niger inda ake zargin wasu mashaya tabar 'wiwi' da haddasa ta a daren ranar Alhamis.
Wata mai juna biyu ta shiga tashin hankali bayan yan bindiga sun sace ta a hanyar dawowa daga asibiti a jihar Neja, inda ta haife jariranta biyu a hannunsu.
Wasu 'yan bindiga sun yi garkuwa da wata mai yi wa kasa hidima (NYSC) a jihar Neja. 'Yan bindiga sun sace matashiyar ne lokacin da take kan hanya.
Gwamnatin Neja ta ce za ta mika rahoto ga jami'an tsaro domin su yi bincike kan wani malamin musulunci da ta dakatar bayan zargin sa da yaɗa 'aƙidar Boko Haram'.
Gwamnatin Neja ta yi ta'aziyyar rasuwar babban limamin Minna, Sheikh Ibrahim Isa Fari. Limamin shi ne na uku cikin manyan malamai da suka rasu a Arewa a mako 1.
Hukumar kare hakkin dan Adamt a kasa (NHRC), ta ce akalla mutum 1,463 yan ta'adda su ka kashe daga Janairun 2024 har zuwa watan Satumba na shekarar 2024
An tafka asarar rayuka a jihar Filato bayan wata mahakar ma'adanai ta rufta da ma'aikata a cikinta mutane 13 sun rasa rayukansu a mahakar da ke Bassa
Jihar Niger
Samu kari