Jihar Niger
Hukumar NiMet ta yi hasashen cewa ruwan sama zai sauka a wasu jihohin Arewa da Kudu, inda ake fargabar ambaliya za ta afku a Neja da Kogi a ranar Talata.
'Yan bindiga sun kashe mutane 23, ciki har da matafiya da masu hakar ma'adinai, tare da sace wasu da dama a Kaduna, Katsina da jihohin Arewa 3 a karshen mako.
Gwamnatin jihar Neja ta bayyana cewa jita-jitar da ake yadawa cewaGwamna Umaru Bago ya hana malamai wa'azi sai sun mallaki lasisi ba gaskiya ba ne.
Gwamnatin jihar Neja ta kafa dokar hana wa'azi ba tare da lasisi ba. Ana bukatar kowane malami ya nemi izini daga hukumar kula da addini kafin cikar wata biyu.
An tabbatar da mutuwar akalla mutane 60 bayan wani jirgin ruwa ya juye mutane kusan 100 a teku, galibin wadanda ke cikin jirgin mata ne da kananan yara.
Wani jirgin ruwa da ya dauko fasinjoji 90, mata da yara ya kife a yankin karamar hukumar Borgu ta jihar Neja, an tabbatar da mutuwar mutane 29 daga ciki.
NiHSA ta yi gargadi cewa jihohi 29 da Abuja za su fuskanci ambaliya daga 1–15 ga Satumba 2025, inda kananan hukumomi 107 da al’ummomi 631 ke cikin hadari.
Rahoto kan yadda gwamnonin jihohin Nasarawa, Ondo, Akwa Ibom, Benue, Ekiti, da Neja, suka sauya majalisar zartarwa, da matakan da suka dauka bayan sauyin.
A labarin nan, za a ji cewa kungiyar kare hakkin Musulmi ta Najeriya (MURIC) ta bayyana takaicin yadda jama'a suka dura a kan matar da ake zargi da kalaman batanci.
Jihar Niger
Samu kari