Nasir Ahmad El-Rufai
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya jadadda cewa halin da yankin arewa maso yamma ke ciki a yanzu na rashin tsaro ya fi na rikicin yan Boko Haram muni.
Gwamnan jahar Kaduna dake arewa maso yammacin Najeriya ya ce gwamnatinsa zata kar tankaɗe da rairaya na malaman makarantar dakandire a fadin jiharsa a 2022.
Babban Limamin Masarautar Jema'a da ke Jihar Kaduna, Alhaji Sheikh Adam Tahir ya rasu yana da shekaru 130 a duniya, Daily Trust ta rahoto. Marigayin ya rasu ne
Gwamnonin jam'iyyar APC sun aike da sako ga gwamnan jihar Kaduna bisa cikarsa shekaru 62 a duniya. Sun bayyana irin yadda suke kaunar ayyukan da yake yiwa jiha.
Sarkin Musulmi, Muhammad Abubakar, tare da Gwamna Nasir El-Rufai na Jihar Kaduna, Aminu Tambuwal a Jihar Sokoto tare da Atiku Bagudu na Jihar Kebbi suna cikin m
Rahoton da muke samu ya bayyana cewa wasu 'yan ta'adda sun kona ƙauyen Sabon Kaura dake kudancin jihar Kaduna, sun kashe mutum hudu wasu da yawa sun bata .
Rundunar wasu jami'an tsaro sun kubutar da wasu mutanen da aka sace a jihar Kaduna. Gwamnatin jihar ta bayyana godiyarta ga jami'an tsaron da suka yi koakari.
Dan gwamnan Kaduna, Bashir Nasir El-rufai ya je shafinsa na Twitter domin yiwa Peter Obi da Kingsley Moghalu ba’a, inda ya ce ba za su kai labari ba a 2023.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufa'i, a ranar Talata ya yi watsi da shirin da gwamnatin tarayya ke yi na yafewa yan bindigan da suka mika wuya da sunan.
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari