Nasir Ahmad El-Rufai
Labarin da muke samu ya ce, sojoji sun ceto wasu mutanen da 'yan bindiga suka sace suka tafi dasu. An hallaka 'yan bindiga uku nan take yayin kwanton bauna.
Sanata Uba Sani, dan takarar gwamna karkashin inuwar jam'iyyar All Progressives Congress, APC, ya ce zai warware wasu tsare-tsare da gwamnatin El-Rufai ta yi.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya yi wa fursunoni 11 afuwa a jiharsa bisa shawarwarin da kwamitin jin kai na jihar ya basa na raya sabuwar shekara.
Gwamna Nasir El-Rufa’i, ya bukaci a fara hukunta yan siyasar da ke amfani da addini a wajen yakin neman zabe. Ya ce suna amfani da wannan wajen raba kan jama'a.
Alhaji Sa'ad Abubakar ya ce tun a lokacin da suke makaranta sun hango kaifin tunani irin na Nasiru El-Rufai wanda wannan yasa suke masa lakabi da babban mutum.
Gwamnan Kaduna, Nasiru El-Rufa'i ya gabatar da sandan sarauta ga sabon sarkin Jere, Alh Abdullahi Daniya a wani biki da aka yi a ranar 23 ga watan Disambar 2022
Gwaman Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya bayyana cewa ba zai taba shiga cikin lamarin mulkin jihar Kaduna ba bayan ya kammala wa'adinsa, zai bar jihar kacokan.
‘Ya ‘yan wasu manyan ‘yan siyasa da tsofaffin masu mulki sun ci zaben tsaida gwani. Daga ciki akwai Kanin tsohon shugaban kasa Umaru ‘Yaradua da Bello El-Rufai.
Kafin tattalin arzikin Najeriya ya cigaba, sai an yi watsi da tsarin tallafin man fetur. Wannan shi ne ra'ayin Gwamnan na jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai.
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari