Nasir Ahmad El-Rufai
Ana hasashen wasu gwamnonin jihohin Najeriya za su iya samun matsala a zaben 2027 da ke tafe saboda matakan da suka dauka daban-daban a jihohinsu.
Tsofaffin kwamishinoni takwas na Kaduna sun yi karin haske kan rahoton majalisar jihar da ya zargi tsohuwar gwamnati da zamba da kuma karbo tulin bashi.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir Ahmad El-Rufai, ya zargi magajinsa Gwamna Uba Sani da kokarin bata masa suna da gwamnatinsa a zargin badakalar N423bn.
Babbar kotun tarayya dake zama a jihar Kaduna ta dage sauraron karar tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai zuwa 17 ga Yuli. El-Rufai ya maka majalisar jihar a kotu.
Jam'iyyar APC a jihar Kaduna ta kada kuri'ar amincewa da gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba Sani. An kada kuri'ar ne a wajen taro wanda El-Rufai ya ki halarta.
Jafaru Sani ya tona yadda Uba Sani yake kaddamar da ayyukan da Nasir El-Rufai ya yi duk da su na kukan ba su san inda aka kai bashin da El-Rufai ya ci ba.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba Sani, ya mayar da Cif Jonathan Zamuna zuwa kan karagar mulkinsa bayan da tsohon Gwamna El-Rufai ya tuɓe masa rawaninsa.
Wani rahoto ya bankaɗo yadɗa ƴan siyasada ƴaƴansu da matansu suka mallaki manya manyan kadarori a Dubai, ana ƙiyasin gidajen sun kai darajar N1.49trn.
Wani dan majalisar dokokin jihar Kaduna ya caccaki tsohon gwamnan jihar, Nasir Ahmad El-Rufai kan matakin da ya dauka na shigar da kara kan binciken da ake masa.
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari