Nadin Sarauta
A ranar Talata ne dai tawagar gwamnatin jihar Kaduna ta kai masa ziyarar maraba a karkashin jagorancin mataimakin gwamnan jihar Barnabas Bala Bantex, inda suka bayyana godiyarsu ga Allah da ya dawo da Sarki lafiya cikin koshin laf
Bayan mutuwar sarkin Birnin Magaji, Alhaji Ahmad Umar Usman, cikin gaggawa gwamnatin jihar Zamfara ta tabbatar da nadin Alhaji Ibrahim Muhammad a matsayin sabon sarki. Alhaji Ibrahim Muhammad Birnin Magaji ne ya bayyana haka.
Mun samu labari yanzu cewa Mai Girma Gwamnan Taraba na neman kacaccala sarautar kasar Muri. Za a karawa wasu kananan Sarkin wasu kabilu girma a kasar. Akwai Fulanin da ba za su ji dadi rage girman sarautar su ba.
Wata sarkakiya da har yanzu ba a iya warware ta ba ita ce yadda mata suka zama sune ke mulkin masarautar Daura. Abin tambayar shine; dama mata ne suka kafa masarautar tun farko ko kuwa sun gada ne daga wurin wani namiji kuma suka
asiru barade yana fadin cewa shugaban karamar hukumar su, Abubakar Dantsara tare da hadin bakin wani hakimi ne suke neman tayar da hankali a kauyensu, ta hanyar nada wani jigon jam’iyyar APC a matsayin dakacin su.
Ana zargin Shugaba Buhari da nada ‘Dan Kasar waje a matsayin Shugaban Hukumar NIA na tsaron wajen gida. Ana cewa nadin Ahmad Rufai Abubakar aikin wasu cikin gida ne a Gwamnatin Buhari kuma ya taba aiki da Shugaban kasa Buhari.
Shugaban kungiyar, Umar Faruk Lawal yayin gabatar da lambar yabon ga Adams, ya ce lambar yabon ya na nuni ne ga dattako da ayyukan cigaban al'umma da Adams yayi
Mai martaba Sarkin Bidda Alhaji Yahaya Abubakar ne ya nada Sani Danja sarautar gargajiyan, inda ya nada shi sarautar Zakin Arewa, inji majiyar NAIJ.com.
Nadin Sarauta
Samu kari